Elvinsky
Jul. 17th 01:39 PM 2008
Yaya Garin? Na ce bari in rubuta maka `a yaren da ni da kai kad`ai za mu gane...lol... Yaya kake? Zan sa ka a abokanai na. Ka san da ce wa kai ne ainihin aboki na ko?
Take care n keep the gurls rioting while u are vibrating in calm condition. lol.