Assalamu Alaikum!

May. 13th 04:00 PM 2011
Assalamu Alaikum Hadiza, dafatan kinanan lafiya Amin. Allah Ya sa kamar yadda kike da kyan fuska Allah Yasa haka kike da kyan hali! Kuma Allah Yasa kibiyo kyan halin mai ainihin sunan. Watan Khadija Matan Annabi Mu Muhammad S.A.W. Kuma dan Allah tunda yake ke 'yar Kaduna ce, ya kike da wani mutum ma'aikacin Kaduna State House of Assembly mai Suna Zubairu Mijinyawa dan kuma Zaria? Thank you and Bisalam!

hello

Apr. 19th 10:22 PM 2011
the face will not be far from nollywood.