Sam A Makama ( Mista Smad ) - Mai Zan Baka - Prod by Mista Smad (With Lyrics)

Mai Zan Baka - Prod by Mista Smad

Sau da dama ni kan fadi...
Amma yesu bai yashe ni ba.
Sau da dama ni kan yi kuskure..
Amma baba bai yashe ni ba..
Saboda ni ka sha bulala...
Saboda ni an tofa maka miyau.
Saboda ni an zage ka...
Saboda ni an gichiye ka...
Chorus
Toh Me Zan Baka baba na..
"Sai dai wakar yabo.. Zan kawo"
Me Zan Baka baba na
"sai dai wakar yabo... Zan kawo"
Bani da komai da yafi wakar yabo...
"sai dai wakar yabo... Zan kawo " 2x
Verse 2
The highest price was paid, to a world of sin...
I received your love,
Even though am not worthy "Yesu Mai jinkai"
Because of me you came, you turned your back on your glory "Yesu Mai kauna ta...
You sent you word to me,
Now faith is over my fears Yesu Mai jinkai...
Chorus
Toh Me Zan Baka baba na..
"Sai dai wakar yabo.. Zan kawo"
Me Zan Baka baba na
"sai dai wakar yabo... Zan kawo"
Bani da komai da yafi wakar yabo...
"sai dai wakar yabo... Zan kawo " 2x

Link:
*You can copy and share with all your friends Naijapals |
Embed Code:
Posted On: Sat, 01 Jun 2019 23:22:23 +0100 | Problems?: [email protected]
Rating: 5/5 average , 1 ratings

Drop your comment

Register or login to write a comment
Title:
Body

Comments on this music

People who like this music (0)

No one likes this music yet
I like this music

Related

Top Songs

Vivian Galaxy
Action Movie
by Vivian Galaxy

Jwealth
Show me love
by Jwealth

Jayranki
Esan oyee
by Jayranki

Vivian Galaxy
Action Movie
by Vivian Galaxy

Walog
Volunteer
by Walog

Vivian Galaxy
Action Movie
by Vivian Galaxy