29 Sep 15, 10:00 AM, Africa/Lagos | Previous 23 of 23 Next

ABIN GUJEWA Bayan ansallamoni daga asibiti, likita yagindayamini sharuda iri-Iri. Yace dani karna kuskura nashiga ruwan sama koman kankantansa. Dakuma nagujewa ayyuka masu wahala. Wannan batu nalikita yayi mugun bata ran Gwaggo Ladi wato kishiyar mahaifiyata. Gwaggo Ladi tanada makekiyar gona acan jeji.Yauma kamardai yanda tasaba. Fartanyace tadauko tamikamini sannan tabaiwa babban danta, Usumanu shargwaleliyar dorina wai yazanani innaki noma. Akan haryarmu tazuwa gona saigashi bakin hadari

Comments

Drop a comment on this picture

Hi! You need to register to leave a comment on this post | Register
title:
body: